Posts

Showing posts from July 10, 2022

DARAJAR KUDIN EURO TA FADI DA KASO 10%.

Image
DARAJAR KUDIN EURO TA FADI DA KASO 10%. Kamar yadda muka sani cewa mafi yawa kasashen na fama da karyewar kudinsu da kuma hauhawar jayayya adadin duniya, inda rahoto ya bayyana cewa kasar amurka na fama da hauhawar farashin kayayyaki sakamakon rashi ko kuma tsadar isakar gas a yankin Turai tun bayan fadan Russia da Ukraine kasancewar Russia itace kasa mafi Samar da isakar gas a duniya musamman a yankin Turai inda akallah kaso 80 na iskar gas da Turai ke amfani dashi yan samuwane daga kasar Russia, saboda haka yakin ya haifarwa da Russia takunkumi Mai karfi na tattalin arzuki, haka zalika ya haifarwa da karancin isakar gas Wanda Ada russia ke samarwa nahiyar, hakan ya haifarwa da nahiyar mummunan tashin kayayyaki, hakan yana da nasaba da faduwar kudin Wanda yafaru, kudin ya fadi da kaso goma cikin dari 10%, abinda baitaba faruwa ba acikin shekara ashirin, rabon da asamu kudin darajarsa tayi dai dai da dalar amurka tun A shekarar 2002. Yuro ya fadi zuwa "daidaituwa"...

WANNAN SHINE MAFI MUNIN CIN AMANA DA GWAMNATIN KASARNAN TAYIWA DCP ABBA KYARI.

Image
WANNAN SHINE MAFI MUNIN CIN AMANA DA GWAMNATIN KASARNAN TAYIWA DCP ABBA KYARI 12, yuli 2022. Kafin yanzu' abune sananne cewa DAN SANDA ABBA KYARI mai mukamin mataimakin shugaban Yan sanda (DCP) kuma shugaban tawagar tattara bayanan sirri na police (INTELLIGENCE RESPONSE TERM) IRT" shine yake fada da gawurtattun yan ta'adda da yan fashi, masu daurin gindi a kasarnan! Ina maikira ga Gwamnatin kasarnan da manyan jami'oin tsaron kasarnan dama wajen kasarnan, wayanda suka goyi bayan cin amanar jajirtacce gwarzon jami'in tsaro DCP ABBA KYARI domin hakan kuskure kuke ai katawa kugaggauta neman yafiyarsa tunkafin lolaci ya kure muku! DCP ABBA KYARI munsani cewa zarginsa kawai akeyi babu wani shugaba acikin gwamnatin kasarnan da yadamu da lamarin DCP ABBA KYARI' kunmanta lokacin da kuke bacci tare da iyalanku shikuma lokacinne yake barin iyalansa domin kare rayuwar miliyoyin al'ummar kasarnan hakan shine laifin da ya aikata! Tun l...

Tikitin Muslim-Muslim: Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood Kenneth Okonkwo ya yi murabus daga APC.

Image
Tikitin Muslim-Muslim: Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood Kenneth Okonkwo ya yi murabus daga APC Yuli 12, 2022 Fitaccen jarumin fina-finan Najeriya Kenneth Okonkwo, ya yi murabus daga matsayinsa na jam'iyyar APC saboda tikitin takarar shugaban kasa na musulmi da musulmi a 2023. Jarumin ya bayyana haka ne a shafin sa na Instagram. Ya bayyana cewa tikitin tsayawa takara na jam’iyyar APC Musulmi-Musulmi zai ruguza siyasar Kiristoci a Arewacin Najeriya har abada idan an ba su damar tsayawa takara. Ya kuma kara da cewa ya ajiye mukaminsa na mamba ne domin samar da daidaito, adalci, daidaito da kuma zaman lafiya a tsakanin ‘yan Najeriya. (NAN)

Gbajabiamila ya amince da Shettima, a Matsayin Matemakin Tinubu (babban mafarauci).

Image
Gbajabiamila ya amince da Shettima, a Matsayin Matemakin Tinubu (babban mafarauci). By MAHANGA HAUSA NEWS  11 ga Yuli, 2022 Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, ya bayyana a matsayin hukunci mai kyau, zabin Sanata Kashim Shettima a matsayin abokin takarar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu. Gbajabiamila, wanda ya ce Tinubu ya amince da "daya daga cikin mafi kyawu ga aikin mataimakin shugaban Najeriya," ya bayyana tsohon gwamnan jihar Legas a matsayin "babban mafarauci a kasar." Shugaban majalisar ya ce Shettima a tsawon shekarun da suka gabata ya nuna bajintar sa a matsayinsa na haziki kuma dan siyasa mai ci gaba wanda shekaru takwas a matsayin gwamnan jihar Borno – daga 2011 zuwa 2019 – ya kasance wani lokaci da jihar ta samu. Wannan na zuwa ne a wata sanarwa da mai baiwa shugaban shawara na musamman kan harkokin yada labarai Lanre Lasisi ya fitar a...