DARAJAR KUDIN EURO TA FADI DA KASO 10%.

DARAJAR KUDIN EURO TA FADI DA KASO 10%.
Kamar yadda muka sani cewa mafi yawa kasashen na fama da karyewar kudinsu da kuma hauhawar jayayya adadin duniya, inda rahoto ya bayyana cewa kasar amurka na fama da hauhawar farashin kayayyaki sakamakon rashi ko kuma tsadar isakar gas a yankin Turai tun bayan fadan Russia da Ukraine kasancewar Russia itace kasa mafi Samar da isakar gas a duniya musamman a yankin Turai inda akallah kaso 80 na iskar gas da Turai ke amfani dashi yan samuwane daga kasar Russia, saboda haka yakin ya haifarwa da Russia takunkumi Mai karfi na tattalin arzuki, haka zalika ya haifarwa da karancin isakar gas Wanda Ada russia ke samarwa nahiyar, hakan ya haifarwa da nahiyar mummunan tashin kayayyaki,
hakan yana da nasaba da faduwar kudin Wanda yafaru, kudin ya fadi da kaso goma cikin dari 10%, abinda baitaba faruwa ba acikin shekara ashirin, rabon da asamu kudin darajarsa tayi dai dai da dalar amurka tun A shekarar 2002.
Yuro ya fadi zuwa "daidaituwa" tare da dalar Amurka a karon farko cikin shekaru ashirin. Matsin lamba kan kudin Euro na kara ta'azzara yayin da masu zuba jari ke tururuwa zuwa dalar Amurka, wanda ke zaman mafaka a lokutan tabarbarewar tattalin arziki.

Comments

Popular posts from this blog

RIKICI NA SHIRIN BALLEWA A JAMA'IYAR PDP.

Zanga-zangar kungiyar kwadago da sauran kungiyoyi akan rashin nuna kulawar da gwamnati tayi aka yajin aikin da ASUU keyi.

WANNAN SHINE MAFI MUNIN CIN AMANA DA GWAMNATIN KASARNAN TAYIWA DCP ABBA KYARI.