WANNAN SHINE MAFI MUNIN CIN AMANA DA GWAMNATIN KASARNAN TAYIWA DCP ABBA KYARI.

WANNAN SHINE MAFI MUNIN CIN AMANA DA GWAMNATIN KASARNAN TAYIWA DCP ABBA KYARI
12, yuli 2022.
Kafin yanzu' abune sananne cewa DAN SANDA ABBA KYARI mai mukamin mataimakin shugaban Yan sanda (DCP) kuma shugaban tawagar tattara bayanan sirri na police (INTELLIGENCE RESPONSE TERM) IRT" shine yake fada da gawurtattun yan ta'adda da yan fashi, masu daurin gindi a kasarnan!
Ina maikira ga Gwamnatin kasarnan da manyan jami'oin tsaron kasarnan dama wajen kasarnan, wayanda suka goyi bayan cin amanar jajirtacce gwarzon jami'in tsaro DCP ABBA KYARI domin hakan kuskure kuke ai katawa kugaggauta neman yafiyarsa tunkafin lolaci ya kure muku!
DCP ABBA KYARI munsani cewa zarginsa kawai akeyi babu wani shugaba acikin gwamnatin kasarnan da yadamu da lamarin DCP ABBA KYARI' kunmanta lokacin da kuke bacci tare da iyalanku shikuma lokacinne yake barin iyalansa domin kare rayuwar miliyoyin al'ummar kasarnan hakan shine laifin da ya aikata!

Tun lokacin da fara zargin DCP ABBA KYARI, aka dakatar dashi tun lokacin tsaro ya mutu' acikin kasarnan, gwamnatin kasarnan ta gaza wajen samar da ingantaccen tsaro a kasarnan

Duk irin namijin jajircewar da wannan bawan yayiwa kasarnan babu dare babu rana, haba ya kamata gwamnatin kasarnan tagane cewa shifa DCP ABBA KYARI ba makiyibane a kasarnan mai fada da yan ta'adda shine makiyi hakan kuskurene!

Hakika munsani cewa anyiwa DCP ABBA KYARI, zagon kasa a kasarnan, Wanda Allah ne kadai zai masa hisabi. Shuwagabannin kasashe dayawa sunyi martani ga Gwamnatin kasarnan kancewa DCP ABBA KYARI' alkhairinsa yafi sharrinsa yawa a kasarnan, amma gwamnatin kasarnan ita cin amanar Wanda yatsaya yayiwa kasarta bauta takeyi,

Yha Allah don Alfarmar fiyyen halitta annabi Muhammad (S A W) duk mai hannu acikin kuntatawa bawanka, DCP ABBA KYARI, Namijine shi ko mace, babba, ko yaro, tsoho, ko tsohuwa, musulmi, ko kiristan, kowaye shi ya Allah ka hanasa jin dadin duniya da lahira. Ameen ya rabbiy.

Copy~FRØM YOUNG BARRISTER LURWAN BALA JAJIMAJI...........

Comments

Popular posts from this blog

RIKICI NA SHIRIN BALLEWA A JAMA'IYAR PDP.

Zanga-zangar kungiyar kwadago da sauran kungiyoyi akan rashin nuna kulawar da gwamnati tayi aka yajin aikin da ASUU keyi.