MAHANGA HAUSA NEWS
KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN ALJABI DA SUKE NATARIHI A WANNAN DUNIYA . Gidan sufi na Panagia Hozoviotissa a Amargos shine na biyu mafi tsufa a Girka da aka gina acikin shekarar 1017 kuma an sake gyara shi acikin shekarar1088, Alexius Comnenus ya gina. A zahiri yana rataye a gefen dutsen mai nisan mita 300 sama da teku.