MAHANGA HAUSA NEWS

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN ALJABI DA SUKE NATARIHI A WANNAN DUNIYA.
Gidan sufi na Panagia Hozoviotissa a Amargos shine na biyu mafi tsufa a Girka da aka gina acikin shekarar 1017 kuma an sake gyara shi acikin shekarar1088, Alexius Comnenus ya gina.

A zahiri yana rataye a gefen dutsen mai nisan mita 300 sama da teku.

Comments

Popular posts from this blog

Gwamnatin Edo ta baiwa manoman tabbacin samun tsira a cikin fargabar hare-haren makiyaya

BINCIKEN MASANA KIMIYAR SARARIN SAMANIYA AKAN YADDA DUNIYA TAKE JUYAWA.

KA YARDA ALLAH KEYI SAI TAIMAKEKA.